Siyasa
-
Shettima Ya jaddada matsayin Najeriya kan sauyin yanayi a COP30, Brazil
A taron shugabannin sauyin yanayi na COP30 da ake gudanarwa a Belém, Brazil, Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gabatar…
Read More » -
Hukuma ta cika hannu da Mutumin da yayi yunkurin cin zarafin shugabar Mexico
Jami’an tsaro a Mexico sun cafke wani mutum da ya aikata abin kunya yayin taron jama’a, inda ya yi yunkurin…
Read More » -
Za mu tabbatar mun dawo da doka da oda a Kamaru – Paul Biya
Mista Biya mai shekara 92 wanda ya kama aiki a karo na takwas, ya ɗaura alhakin tashin tashinar kan abin…
Read More » -
DSS Ta Kori Jami’ai 115, Ta Gargadi Jama’a Kan Masu Bogin Lakabin Jami’an Hukumar
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, ta bayyana cewa ta kori wasu jami’anta 115 daga aiki tare da…
Read More » -
‘Yan Adawa a Tanzaniya Sun Zargi ‘Yan Sanda da Jefar da Gawarwakin Masu Zanga-Zanga Bayan Zabe
Babbar jam’iyyar adawa ta ƙasar Tanzaniya ta zargi jami’an ‘yan sanda da jefar da gawarwakin daruruwan masu zanga-zanga da aka…
Read More » -
PDP ta yi maraba da hukuncin kotun jiha kan babban taronta na ƙasa
Jam’iyyar PDP ta bayyana jin daɗinta da hukuncin da wata babbar kotun Jihar Oyo ta yanke, wanda ya ba ta…
Read More » -
Gwamnatin Kano za ta gina tashoshin auna nauyin motoci da darajarsu ta kai N586m
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da gina tashoshin auna nauyin motoci (weighbridge) da darajarsu ta kai naira miliyan 586.5, domin…
Read More » -
Najeriya ta maida martani ga barazanar Shugaban Amurka Donald Trump
Gwamnatin Najeriya, tare da wasu jakadu, lauyoyi da kungiyoyi na yankuna, sun yi Allah-wadai da barazanar Shugaban Amurka, Donald Trump,…
Read More » -
Yan jam’iyyun adawa sun koma APC a mazabar Gwamna Alia
Gagarumar sauya sheƙa ta girgiza siyasar jihar Benue, yayin da dubban mambobin jam’iyyun PDP, ADC, da Labour Party daga ƙaramar…
Read More » -
Martanin Nijeriya kan iƙirarin Trump na kisan kiyashi da ake yiwa arna a ƙasar
Gwamnatin Najeriya ta mayar da martani: akan Maganganun Trump ba su dace da halin da ake ciki a ƙasar ba…
Read More »