Najeriya
-
Tsare-tsare uku da sojojin Amurka ke yi don tunkarar Najeriya – NY Times
Jaridar New York Times ta bayyana cewa tsare-tsaren su ƙushi zaɓi uku na yadda sojojin MAurkan za su iya shiga…
Read More » -
Shettima Ya jaddada matsayin Najeriya kan sauyin yanayi a COP30, Brazil
A taron shugabannin sauyin yanayi na COP30 da ake gudanarwa a Belém, Brazil, Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gabatar…
Read More » -
Zazzaɓin Lassa ya kashe mutum 176 a wasu jihohin Najeriya 21
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutum 176 sakamakon cutar zazzaɓin Lassa…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Yi Watsi da Matakin Amurka Kan Zargin Take Hakkin Addini a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta yi watsi da matakin da Gwamnatin Amurka ta dauka na sanya Najeriya cikin jerin kasashen da ake…
Read More » -
DSS Ta Kori Jami’ai 115, Ta Gargadi Jama’a Kan Masu Bogin Lakabin Jami’an Hukumar
Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, ta bayyana cewa ta kori wasu jami’anta 115 daga aiki tare da…
Read More » -
PDP ta yi maraba da hukuncin kotun jiha kan babban taronta na ƙasa
Jam’iyyar PDP ta bayyana jin daɗinta da hukuncin da wata babbar kotun Jihar Oyo ta yanke, wanda ya ba ta…
Read More » -
Sojoji da ’yan bindiga sun mutu a artabu a arewa maso yammacin Najeriya.
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe ’yan bindiga 19 a wani artabu da ya faru a Jihar Kano, lamarin…
Read More » -
Gwamnatin Kano ta amince da kashe Naira biliyan 3.3 don ayyukan ruwa da makamashi
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 3.3 domin aiwatar da ayyukan samar da ruwa da makamashi, da…
Read More » -
Nigeria na buƙatar taimako game da barazanar Shugaban Amurka Donald Trump
Barazanar shugaban Amurka, Donald Trump, cewa zai kai hari kan Nigeria idan gwamnati ta ci gaba da barin a kashe…
Read More » -
Kiristoci Suna Kashe Kiristoci A Kudu maso Gabas-Gwamna Anambra
Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra ya yi watsi da ikirarin kisan kare dangi na addini a Kudu maso Gabashin…
Read More »