Labarai
-
China ta kaddamar da jirginta na uku na dakon jiragen yaƙi mai daukar hoto
Jirgin na China zai iya taimakawa da kuma baiwa jirage damar tsirawa cikin gaggawa daga wannan jirgi da aka yiwa…
Read More » -
Tsare-tsare uku da sojojin Amurka ke yi don tunkarar Najeriya – NY Times
Jaridar New York Times ta bayyana cewa tsare-tsaren su ƙushi zaɓi uku na yadda sojojin MAurkan za su iya shiga…
Read More » -
Shettima Ya jaddada matsayin Najeriya kan sauyin yanayi a COP30, Brazil
A taron shugabannin sauyin yanayi na COP30 da ake gudanarwa a Belém, Brazil, Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gabatar…
Read More » -
Hukuma ta cika hannu da Mutumin da yayi yunkurin cin zarafin shugabar Mexico
Jami’an tsaro a Mexico sun cafke wani mutum da ya aikata abin kunya yayin taron jama’a, inda ya yi yunkurin…
Read More » -
Zazzaɓin Lassa ya kashe mutum 176 a wasu jihohin Najeriya 21
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta tabbatar da mutuwar mutum 176 sakamakon cutar zazzaɓin Lassa…
Read More » -
Za mu tabbatar mun dawo da doka da oda a Kamaru – Paul Biya
Mista Biya mai shekara 92 wanda ya kama aiki a karo na takwas, ya ɗaura alhakin tashin tashinar kan abin…
Read More » -
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana wani sabon hari kan masu jana’iza wanda ya kashe fararen hula 40 a Sudan
Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin yaƙi tsakanin dakarun soji da ƴan tawayen RSF ke tsananta dai-dai…
Read More » -
Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya, ta ASUU, ta mayar da kakkausan martani ga gwamnati.
Kungiyar dai ta zargi ministan ilimi, Dokta Tunji Maruf Alausa, da yin wasu bayanai masu cike da kura-kurai, dangane da…
Read More » -
Kotu a Birtaniya ta ɗaure ɗalibin Najeriya shekaru 10.
Kotun Bradford Crown da ke ƙasar Burtaniya ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru 10 a gidan yari akan wani ɗalibi ɗan…
Read More » -
Wasu yara 2 sun rasu bayan fada wa rijiya a Kano.
Yara biyu sun rasa rayukansu bayan sun faɗa cikin rijiya jihar Kano. Ɗaya daga cikin yaran mai suna Ahmad Abdurashid…
Read More »