Duniya
-
China ta kaddamar da jirginta na uku na dakon jiragen yaƙi mai daukar hoto
Jirgin na China zai iya taimakawa da kuma baiwa jirage damar tsirawa cikin gaggawa daga wannan jirgi da aka yiwa…
Read More » -
Tsare-tsare uku da sojojin Amurka ke yi don tunkarar Najeriya – NY Times
Jaridar New York Times ta bayyana cewa tsare-tsaren su ƙushi zaɓi uku na yadda sojojin MAurkan za su iya shiga…
Read More » -
Shettima Ya jaddada matsayin Najeriya kan sauyin yanayi a COP30, Brazil
A taron shugabannin sauyin yanayi na COP30 da ake gudanarwa a Belém, Brazil, Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya gabatar…
Read More » -
Hukuma ta cika hannu da Mutumin da yayi yunkurin cin zarafin shugabar Mexico
Jami’an tsaro a Mexico sun cafke wani mutum da ya aikata abin kunya yayin taron jama’a, inda ya yi yunkurin…
Read More » -
Za mu tabbatar mun dawo da doka da oda a Kamaru – Paul Biya
Mista Biya mai shekara 92 wanda ya kama aiki a karo na takwas, ya ɗaura alhakin tashin tashinar kan abin…
Read More » -
Kasar Saudiyya ta kama wasu yan kasar waje bisa zargin karuwanci a Madina.
Yan sandan Saudiyya sun kama wasu mutane ƴan asalin ƙasar waje uku, cikinsu har da mata biyu, bisa zargin karuwanci…
Read More » -
An rantsar da Paul Biya a matsayin shugaban Kamaru.
An rantsar da Paul Biya mai shekaru 93 a matsayin shugaban ƙasar Kamaru karo na takwas a majalisar…
Read More » -
‘Yan Adawa a Tanzaniya Sun Zargi ‘Yan Sanda da Jefar da Gawarwakin Masu Zanga-Zanga Bayan Zabe
Babbar jam’iyyar adawa ta ƙasar Tanzaniya ta zargi jami’an ‘yan sanda da jefar da gawarwakin daruruwan masu zanga-zanga da aka…
Read More » -
EU ta sassauta sabon shirin rage hayaki kafin taron muhalli na duniya a Brazil
Ministocin muhalli na Tarayyar Turai (EU) sun amince da sabon shirin rage fitar da hayaki da ke dumama duniya da…
Read More » -
Nigeria na buƙatar taimako game da barazanar Shugaban Amurka Donald Trump
Barazanar shugaban Amurka, Donald Trump, cewa zai kai hari kan Nigeria idan gwamnati ta ci gaba da barin a kashe…
Read More »