Afrika
-
Harinmu kan ‘yan tadda masu dauke da makamai ne kadai – Sojin Amurka
Rundunar Sojin Amurka ta bayyana cewa shirin kai hare-hare kan ƙungiyoyin ’yan ta’adda masu dauke da makamai ne kadai a…
Read More » -
‘Yan Adawa a Tanzaniya Sun Zargi ‘Yan Sanda da Jefar da Gawarwakin Masu Zanga-Zanga Bayan Zabe
Babbar jam’iyyar adawa ta ƙasar Tanzaniya ta zargi jami’an ‘yan sanda da jefar da gawarwakin daruruwan masu zanga-zanga da aka…
Read More » -
Ghana Ta Shirya Ɗaukar Dubban Ma’aikata Don Ƙarfafa Tsaron Ƙasa
A cewar Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Ghana, za a fara karɓar buƙatun neman aikin daga ranar 15 ga watan…
Read More » -
Hukumar Tsaron Ghana Ta Kama Jabun Daloli da Zinari da Aka ɓoye a Kwantenoni
Hukumar Tsaron Ƙasa ta Ghana ta sanar da cafke jabun takardun kuɗi na dalar Amurka da Cedi, tare da zinari…
Read More » -
Shugabannin Afirka sun nemi a koma teburin tattaunawa kan rikicin Kongo
Shugabannin kasashen Afrika sun yi kira da a sake komawa kan teburin tattaunawa domin shawo kan rikicin da ke kara…
Read More » -
Shugabannin kasashen Nahiyar Africa za su Gudanar da taro akan makoman al’ummarsu.
A ƙarshen wannan mako ne shugabannin ƙasashen Afirka za su gudanar da taron ƙoli a birnin Adis Ababa na ƙasar…
Read More » -
Kungiyar ECOWAS ta kafa runduna Dan Gudun barazanar ta’addanci a kasashe irin su Mali, Burkina Faso da Nijar
Kungiyar ECOWAS ta sanar da kafa wata runduna ta musamman mai dauke da sojoji 5,000 domin samar da karin hadin…
Read More » -
Gwamnatin Ghana za ta soke harajin tura kudi ta yanar gizo da wasu nau’ukkan haraji
Gwamnatin kasar Ghana za ta soke harajin tura kudi ta yanar gizo da wasu nau’ukkan haraji da ake cire wa…
Read More » -
Wata kotu a Gabon tayi watsi da takardun Yan takara 19
Takardun ‘yan takarar shugaban kasa a Gabon hudu ne kotun tsarin mulkin kasar ta amince da su cikin 23 da…
Read More » -
dangantakar diflomasiya tsakanin Benin da Nijar ta fara daidaituwa
dangantakar diflomasiya tsakanin Benin da Nijar ta fara daidaituwa Shugaban kasar Benin Patrice Talon ya karrama sabon jakadan Nijar a…
Read More »