
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bada umarnin korar masu kwanan waje daga babban birnin ƙasar, Washington.
Trump ya ce za a kori masu kwanan kwalta din zuwa wani waje mai nisa daga babban birnin ƙasar, inda ya tabbatar da cewa za a samar musu matsuguni a wani wurin.
Trump ya kuma gargadi masu aikata laifuka da su ka su fice daga Washington, in ba haka ba, a cewar da, za a kai su kurkuku inda su ka fi so.
Ya ce matakin ya zama dole domin kawo zaman lafiya da kwanciyar hankali a babban birnin ƙasar.
matakin ya zama dole




