
Karin girma a rundunonin tsaro na Nijar
Shugaban ƙasa, Janar Abdourahamane Tiani, ya ba da karin girma ga manyan hafsoshin tsaro.
Salifou Mody ya zama Janar na Sojoji gaba ɗaya
Karin girma na musamman ya shafi sojojin kasa da sama da kuma gendarmerie.
Généraux de Division:
Ibra Boulama Issa
Abo Tague Mahamadou
Sani Kache Issa
Mohamed Toumba
Asssoumane Abdou
Moussa Salaou Barmou
Généraux de Brigade:
Maman Souley
Maman Sani Mamane Kiaou
Abdourahamane Abou Zataka
Amadou Bacharou Ibroh
Ali Hamidou Issa
Adamou Hamadou (likita)
Salifou Mainassara
Ibrahim Moctar Diallo
Ismaël Sidi Omar Ka
Gendarmerie:
Mahamadou Ibrahim Bagadoma – Général de Division




