LABARAI

WASANNI

Raunin Camavinga ya rage darajar kasuwarsa a Real Madrid

Dan wasan tsakiyar Real Madrid, Eduardo Camavinga, na fuskantar koma baya a darajar kasuwarsa bayan jerin raunuka da suka takaita damar buga wasa a...

Inter Miami na zawarcin Neymar, Real Madrid na bibiyar

Inter Miami na nazari kan ɗaukar tsohon ɗan wasan Barcelona da Brazil Neymar, mai shekara 33, inda ta ke fatan sake haɗa shi da...

HOUSE DESIGN

SIYASA

Make it modern

DADUMI DUMIN SU

Jami’an kwastam sun yi babban kamun miyagun ƙwayoyi a garin Gaya, Jihar Dosso

  Jami’an kwastam (Douane) a garin Gaya, Jihar Dosso, sun yi nasarar cafke manyan miyagun ƙwayoyi da ke da haɗari ga lafiyar al’umma, a wani...

Hukumar PCACC na binciken Ganduje kan zargin karkatar da kuɗaɗe

Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano a Najeriya wato PCACC, ta ce ta fara gudanar da cikakken bincike...

Gamayyar Jam’iyyun Siyasa Ta Nemi A Sake Tsarin Naɗa Shugaban INEC

Gamayyar jam’iyyun siyasa a Najeriya ta bukaci a sake tsarin yadda ake naɗa shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), domin tabbatar...

‎Takardar Bogi: Kamata a binciki Tinubu da Ministocinsa – Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma jigo a jama’iyyar ADC Atiku Abubakar, ya bukaci gudanar da bincike mai zaman kansa kan shugaban kasa Bola Tinubu...

ShugabanEcuador Daniel Noboa ya ayyana dokar ta-baci a lardina 10

Shugaban kasar Ecuador Daniel Noboa ya ayyana dokar ta-baci a lardina 10 daga cikin 24 na fadin kasar, yayin da zanga-zangar nuna adawa ga...

Minista ya tabbatar da cewa bai karbi takardar shaidar kammala digiri a jami’ar UNN ba

Ministan Harkokin Kirkire-Kirkire, Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, ya amsa cewa Jami’ar Najeriya, Nsukka (UNN), ba ta taɓa ba shi takardar shaidar kammala digiri...

Holiday Recipes

  Jami’an kwastam (Douane) a garin Gaya, Jihar Dosso, sun yi nasarar cafke manyan miyagun ƙwayoyi da ke da haɗari ga lafiyar al’umma, a wani...

AFRICA

KASUWANCI

LABARi

AdvertismentGoogle search engine

Most Popular

Recent Comments